Mutum mutumin inji mai binciken layin dogo
2023-08-28 15:13:32 CMG Hausa
An fara amfani da mutum mutumin inji dake gudanar da aikin binciken layin dogo a lardin Zhejiang na kasar Sin tun watan Mayun bana domin tabbatar da tsaron zirga-zirga. (Jamila)