logo

HAUSA

Bangaren kera jiragen ruwa na kasar Sin na samun ci gaba mai inganci

2023-08-27 19:06:47 CMG Hausa

A cikin shirin yau, za mu duba yadda kasar Sin ke kokarin raya bangaren kera jiragen ruwa, abin da ya sanya kasar zama a sahun gaba a duniya, a wannan bangare, musamman ma a fannin samar da manyan jiragen ruwa iri daban daban. (Bello Wang)