Tashar lantarki bisa hasken rana a bakin teku
2023-08-27 16:03:13 CMG Hausa
Ana gina tashar samar da wutar lantarki bisa hasken rana dake bakin teku a gundumar Sanmen ta birnin Taizhou na lardin Zhejiang dake kudu maso gabashin kasar Sin, ana sa ran za ta fara aiki kafin karshen bana. (Jamila)