logo

HAUSA

Yadda 'yan kasar Koriya ta kudu ke zanga-zangar nuna adawa da matakin Japan

2023-08-25 20:21:24 CMG Hausa

Yadda 'yan kasar Koriya ta kudu ke zanga-zangar nuna adawa da matakin Japan na sakin gurbataccen ruwan mukiliya na Fukushima a cikin teku.(Zainab Zhang)