logo

HAUSA

Kayan fasaha da aka kera da gilasi

2023-08-23 09:40:07 CMG Hausa

Ana samar da kayayyakin fasaha da gilasi a gundumar Yiyuan ta birnin Zibo dake lardin Shandong na kasar Sin domin fitar da su ketare. (Jamila)