Xi ya fara ziyara a Afirka ta Kudu inda zai halarci taron kolin BRICS
2023-08-22 16:16:01 CRI
A jiya Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya fara ziyararsa a kasar Afirka ta Kudu, inda zai halarci taron koli na BRICS karo na 15, wanda zai gudana a birnin Johannesburg na kasar: