Injin kwaikwayon tukin jirgin sama
2023-08-22 13:53:03 CMG Hausa
Kamfanin China Southern Airlines reshensa dake yankin Xinjiang na kasar Sin yana amfani da injin kwaikwayon tukin jirgin sama samfurin B737 domin horas da matukin jirgin sama. (Jamila)