logo

HAUSA

Kayan manhaja da cinikin hidimar bayanai

2023-08-22 09:04:45 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin kayayyakin manhaja da cinikayyar hidimomin bayanai na kasa da kasa mai taken “Hada fasahohin zamani da duniyar zahiri bisa manhaja” a birnin Nanjing, fadar mulkin lardin Jiangsu na kasar Sin. (Jamila)