Sana’ar kiwon kaji a lardin Jiangsu
2023-08-21 12:27:25 CMG Hausa
Sana’ar kiwon kaji ke nan da ake gudanarwa a garin Hainan na birnin Xinghua dake lardin Jiangsu na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)