logo

HAUSA

Daga CO2 zuwa sukari

2023-08-21 09:09:33 CMG Hausa

Masanan kimiyya dake aiki a cibiyar nazarin fasahar halittun masana’antu ta birnin Tianjin na kasar Sin sun yi nasarar hada sukari da iskar CO2 a cikin dakin gwaji. (Jamila)