logo

HAUSA

Kasar Sin ta kasance kasar dake da jiragen ruwa mafiya yawa a duniya

2023-08-17 16:16:16 CRI

 Adadin manyan jiragen ruwan da kasa ta mallaka, shi ke nuna karfinta a fannin jigilar kayayyaki ta teku, yanzu kasar Sin ta kasance a sahun gaba a wannan bangare a fadin duniya: