Na’urar sauraron kide-kide iri na zamani
2023-08-17 13:41:13 CMG Hausa
An shirya bikin baje kolin na’urorin sauraron kide-kide na shekarar 2023 a Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin, inda masu sha’awa suke jin dadin sauraron kide-kide da na’urorin zamani masu inganci. (Jamila)