logo

HAUSA

Gobarar daji ta Hawaii ta kashe sama da mutane 100

2023-08-16 14:03:47 CMG Hausa

Adadin mutanen da aka sani sun mutu a mummunar gobarar dajin da ta lakume wani garin Hawaii dake kasar Amurka ya karu zuwa 106 a ranar Talata. Adadin wadanda suka mutu na iya karuwa yayin da ake ci gaba da ayyukan ceto a wannan mako. (Yahaya)