Adadin mutanen da suka halaka a sakamakon gobarar daji a garin Maui na jihar Hawaii ya zarce 100
2023-08-16 21:02:25 CMG
Hotunan yadda mummunar gobara ta lalata garin Maui da ke jihar Hawaii ta kasar Amurka. Ya zuwa yanzu, adadin mutanen da suka halaka a sakamakon gobarar ya zarce 100.