Gasar kirkire-kirkiren fasahar binciken sararin sama
2023-08-15 09:01:19 CMG Hausa
An kaddamar da babbar gasar kirkire-kirkiren fasahohin binciken sararin samaniya ta matasa da yaran kasar Sin na shekarar 2023 mai taken “Kallon taurarin sararin samaniya domin cimma buri” a birnin Wenchang na lardin Hainan dake kudancin kasar Sin. (Jamila)