logo

HAUSA

Masana’antun kere-kere a Taizhou

2023-08-14 09:18:46 CMG Hausa

An fitar da manufofin ba da gatanci a jere a yankin Huangyan na birnin Taizhou dake lardin Zhejiang na kasar Sin domin ciyar da masana’antun kere-kere gaba yadda ya kamata. (Jamila)