logo

HAUSA

Ga yadd ’yan uwa uku ke nan suke samun horo a wani sansanin soja dake jihar Xinjiang

2023-08-14 09:07:04 CMG Hausa

Zhang Shilong, da Zhang Yalong, da Zhang Linglong, wato ’yan uwa uku ke nan suke samun horo a wani sansanin soja dake jihar Xinjiang ta Ugyur mai cin gashin kanta wadda ke arewa maso yammacin kasar Sin. Wadannan ’yan uwa uku sun fito daga yankin Taizhou na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin, sun shiga aikin sojo tare a shekarar bara. Daga dake sansaninsu zuwa garinsu ya kai fiye da kilomita dubu 3. (Sanusi Chen)