Sana'ar kiwon awaki da raguna a lardin Guizhou
2023-08-14 12:18:56 CMG Hausa
Awaki da raguna da ake kiwo a halin yanzu a yankin karkara dake gundumar Rongjiang ta lardin Guizhou na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoma da makiyayan wajen. (Murtala Zhang)