logo

HAUSA

Karon farko yawan jigilar fasinjoji a filin jirgin saman Daxing na Beijing ya zarce 150,000 a kwana guda

2023-08-12 20:44:51 CRI

 A cikin shirin yau, zan kai ku wajen filin jirgin sama na kasa da kasa na Daxing dake birnin Beijing na kasar Sin, inda aka ce a karon farko, wannan filin jirgin sama ya yi jigilar fasinjoji da adadinsu ya zarce 150,000 a kwana guda: