logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha na Mongolia ta gida

2023-08-11 14:33:53 CMG Hausa

Mazauna birnin Hohhot na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin suna jin dadin ziyara da gwaji a dakin adana na’urorin kimiyya da fasaha na jihar. (Jamila)