Yin amfani da fasahar zamani wajen gudanar da aikin jigilar kaya
2023-08-11 16:17:37 CMG Hausa
Yanzu a nan kasar Sin, ana iya sayen duk wani nau'in kaya kan layi, wato ta hanyar yanar gizo ta Internet. Sai dai don tabbatar da haka, ana bukatar wani tsarin jigilar kaya mai inganci. A cikin shirin yau, za mu duba yadda ake yin amfani da fasahohi na zamani wajen gudanar da aikin jigilar kaya a kasar Sin. (Bello Wang)