logo

HAUSA

Ma'aikatan a Cote d'Ivore sun fesa titi domin kashe sauro

2023-08-10 23:59:40 CMG Hausa

A birnin Abidjan na kasar Cote d'Ivoire, ma'aikata daga cibiyar kula da lafiyar jama'a sun fesa titi domin kashe sauro a lokacin da ake gudanar da aikin shawo kan cutar zazzabin cizon sauro. (Bilkisu Xin)