logo

HAUSA

Bikin kimiyya da fasaha a Guizhou

2023-08-09 16:11:17 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin kimiyya da fasaha na lardin Guizhou na kasar Sin karo na farko a cibiyar taron kasa da kasa na birnin Guiyang, fadar mulkin lardin. (Jamila)