Ga yadda sojojin kasar Sin suka murnar ranar cika shekaru 96 da kafuwar PLA
2023-08-07 09:47:42 CMG Hausa
Ran 1 ga watan Agusta ta bana, rana ce ta murnar cika shekaru 96 da kafuwar rundunar ’yantar da al’ummar Sin. Ga yadda sojojin kasar Sin suka murnar wannan rana. Wasu sun shirya shagulgula tare da fararen hula, wasu kuma sun shirya rawar daji, wasu kuma suna sintiri a yankin dake kan iyakar kasar Sin da sauran kasashe kamar yadda suka saba yi a kullum. (Sanusi Chen)