logo

HAUSA

Yaran da aka yankewa wani sashen jikinsu suna iyo a lokacin sansanin raini

2023-08-04 04:59:03 CMG Hausa

Yaran da aka yankewa wani sashen jikinsu, suna iyo a lokacin wani sansanin rani da Ƙungiyar Bayar da Agaji ta Falasdinawa ta shirya a Khan Younis dake kudancin Zirin Gaza. (Bilkisu Xin)