logo

HAUSA

Hira da jami’ai biyu na tawagar Nijeriya dake halartar gasar wasannin jami’o’i ta Chengdu

2023-08-04 16:30:18 CMG Hausa

A halin yanzu, ana gudanar da gasar wasannin jami’o’in kasa da kasa a birnin Chengdu na kasar Sin, wakiliyarmu Zainab Zhang ta samu damar yin hira da jami’ai biyu na tawagar Nijeriya dake halartar gasar wasannin jami’o’i ta Chengdu, wato Bola ORODELE, shugaban jami’an gudanarwa na tawagar Nijeriya da kuma Prof. Ishaya Tanko shugaban jami’ar Jos ta kasar Nigeria, wanda shi ma yake daga cikin jami’an gudanarwa ta Nijeriya. Ga kuma yadda hirar ta kasance.