logo

HAUSA

An kusa girbe shinkafa a kudanci da kudu maso yammacin kasar Sin

2023-08-04 17:29:53 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barkanmu da war haka! A halin yanzu, manoma a yankunan kudanci da kudu maso yammacin kasar Sin, suna aikin girbin shinkafa, domin samun amfanin gona mai armashi.