logo

HAUSA

Jirgin ruwa samfurin Haifeng-2001

2023-08-02 09:23:26 CMG Hausa

An kaddamar da babban jirgin ruwa mai amfanin rataya kayayyaki masu nauyi a kan teku samfurin Haifeng-2001 a birnin Qidong na lardin Jiangsu na kasar Sin. (Jamila)