logo

HAUSA

Sana’ar kera jirgin ruwa ta kasar Sin ta samu babban sakamako a bana

2023-08-01 12:07:24 CRI

 Alkaluman da kungiyar masana’antun kera jirgin ruwa ta kasar Sin ta samar sun nuna cewa, a cikin watanni shida na farkon wannan shekara, sana’ar kera jirgin ruwa ta kasar ta samu babban sakamako, har ta kai kaso 70 bisa dari a kasuwar duniya.