logo

HAUSA

Matakin Sin na fadada kayyade fitar da jirage marasa matuka ba ya nufin wasu takamaiman kasashe ko yankuna ba

2023-08-01 17:04:35 CMG Hausa

Ma’aikatar cinikayya, da babbar hukumar kwastam, da hukumar soja mai kula da kimiyya da fasaha da masana’antu, da sashen bunkasa kayan aikin soja na kwamitin koli na soja na PLA, sun ba da sanarwoyi guda biyu tare kan kayyade fitar da jiragen sama marasa matuka zuwa ketare.