logo

HAUSA

Beijing: An tsugunar da wadanda bala’i ya shafa yadda ya kamata

2023-08-01 16:02:19 CMG Hausa

Mahaukaciyar guguwa mai tafe da mamakon ruwan sama ta Doksuri ta haddasa ruwan sama kamar da bakin kwarya a birnin Beijing. An tsugunar da wasu mutanen da ambaliyar ruwan ta shafa a bangaren arewacin lambun Shougang na Beijing. inda aka samar musu da abinci da wasu muhimman kayayyakin bukatu. (Tasallah Yuan)