logo

HAUSA

Na’urorin zamani a sansanin Jinan

2023-08-01 10:20:26 CMG Hausa

An kafa sansanin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha a birnin Jinan, fadar mulkin lardin Shandong na kasar Sin, inda ake samar da na’urorin zamani iri daban daban. (Jamila)