Mutanen da ke ci gaba da dukufa a ayyukansu don maido da rayuwar al'ummar da bala'in ya ritsa da su
2023-08-01 15:55:09 CMG Hausa
Sakamakon mahaukaciyar guguwa ta Doksuri, kwanan nan an sheka mamakon ruwa a sassa daban daban na kasar Sin. Duk da irin mummunan yanayin da ake ciki, ma’aikatan kashe gobara da‘yan sanda da jami’an unguwanni da masu samar da agaji da dai sauran wasu‘yan sana’o’i dadan daban suna ci gaba da dukufa a kan ayyukansu, don maido da rayuwar al’umma yadda ya kamata.