logo

HAUSA

Sansanin makamashi mai tsabta a Jiuquan

2023-07-31 11:13:03 CMG Hausa

An gina sansanin samar da makamashi mai tsabta bisa hasken rana da iska a gundumar Aksay dake birnin Jiuquan na lardin Gansu na kasar Sin. (Jamila)