logo

HAUSA

Hanyar cajin lantarki a Changchun

2023-07-31 11:16:18 CMG Hausa

An gina hanyar cajin wutar lantarki mai tsawon mita 120 a cikin sansanin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha na rukunin kera motoci na FAW dake birnin Changchun, fadar mulkin lardin Jilin na kasar Sin, inda motoci suke iya cajin lantarki yayin tafiya. (Jamila)