Ga yadda sojojin kasar Sin dake tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu suka yi rawar daji
2023-07-31 08:31:55 CMG Hausa
Ga yadda sojojin kasar Sin dake tabbatar da zaman lafiya a yankin Wau na kasar Sudan ta kudu a madadin MDD suka kammala watar rawar daji ta ceto wadanda suka ji rauni. (Sanusi Chen)