logo

HAUSA

Xi Jinping ya yi kira da a inganta hadin-gwiwa ta hanyar gudanar da wasannin motsa jiki

2023-07-29 19:38:40 CMG Hausa

An kaddamar da gasar wasannin motsa jiki ta daliban jami’o’in kasa da kasa a lokacin zafi karo na 31, da daren jiya Jumma’a 28 ga watan nan a birnin Chengdu, na lardin Sichuan na kasar Sin, inda shugaba Xi Jinping ya halarci bikin kaddamar da gasar.