logo

HAUSA

Cibiyar kera tauraron dan Adam ta HK

2023-07-26 14:21:28 CMG Hausa

An kaddamar da cibiyar kera tauraron dan Adam ta farko a Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin. (Jamila)