Tashoshin ba da hidimar aikin sa kai sun fara aiki a Chengdu
2023-07-26 10:38:24 CMG Hausa
Tashoshin ba da hidimar aikin sa kai sun fara aiki a Chengdu, domin share fagen gasar wasannin motsa jiki ta jami'o'i ta duniya ta lokacin zafi karo na 31 da za a bude a birnin da ke kudu maso yammacin kasar Sin a Jumma'a. (Tasallah Yuan)