logo

HAUSA

Matakan kare muhalli na samar da sakamako a kasar Sin

2023-07-26 11:04:41 CMG Hausa

 

A cikin shirinmu na yau za mu tattauna batun da ya shafi wasu matakan kare muhalli da ake dauka a kasar Sin. Tun daga shekarar 2012, gwamnatin kasar Sin ta fara kokarin kyautata muhallin kasar, inda wani ra'ayin da take daukaka da kokarin yayatawa shi ne " Muhalli mai kyau zai sa a samu karin kudin shiga" . Zuwa yanzu ana iya ganin yadda wannan manufa ke ta haifar da sakamako a kasar.