logo

HAUSA

Yadda likitocin kasar Sin ke gudanar da ayyukansu a kasashen Afirka

2023-07-25 14:10:29 CMG Hausa

Bana ake cika shekaru 60, da Jamhuriyar Jama’ar Kasar Sin take gudanar da aikin bada agajin likitanci a kasashen waje. A kasar Sin, akwai wasu gungun mutane, wadanda ke bar gidajensu don ba da agajin likitanci a cikin kasashen duniya masu nisa, tare da yada kyakyawar abokantaka tsakanin kasa da kasa. A cikin shirin Sin da Afirka na yau, za mu kawo muku labarai masu burgewa na tawagar kasar Sin dake aikin ba da agajin likitanci a kasashen waje.