logo

HAUSA

Masana’antun zamani a Wendeng

2023-07-25 08:41:21 CMG Hausa

An kafa tsarin masana’antun zamani a yankin Wendeng na birnin Weihai dake lardin shangdong na kasar Sin, inda ake samar da na’urorin zamani iri daban daban. (Jamila)