logo

HAUSA

Wuta daga babbar gobara a tsibirin Rhodes

2023-07-24 16:29:41 CMG Hausa

Wuta daga babbar gobara a tsibirin Rhodes dake kasar Girka ta dau kwanaki a jere tana tashi. Don haka aka kai mutane kimanin dubu 19 zuwa wurin don ba da tsaro.(Zainab Zhang)