Kasuwar kananan hajoji mafi girma a duniya dake Yiwu
2023-07-24 15:43:55 CMG Hausa
Garin Yiwu, cibiyar sayar da kananan kayayyaki mafi girma a duniya, wadda ake kira “Babbar kasuwa ta farko a duniya”.
Ina dalilin da ya sa Yiwu ke jawo hankalin al’ummomin kasa da kasa?
Ku kalli “Kwadon Baka”a wannan karo.