logo

HAUSA

Dandalin hako man fetur da gas na Bozhong 19-6

2023-07-24 08:56:00 CMG Hausa

An kammala aikin harhada na’urorin dandalin hako man fetur da iskar gas samfurin Bozhong 19-6 a kan tekun Bo na kasar Sin. (Jamila)