Samun girbin barkono a lardin Sichuan
2023-07-24 12:05:53 CMG Hausa
Yadda manoma ke himmatuwa wajen girbin barkono a wani kauye dake yankin Dongxing na birnin Neijiang na lardin Sichuan. (Murtala Zhang)