logo

HAUSA

Motar aiki da makamashin hydrogen

2023-07-21 15:13:58 CMG Hausa

An kaddamar da motar dake aiki a layin jirgin kasa karkashin kasa wadda ke amfani da makamashin hydrogen a birnin Xiangyang na lardin Hubei na kasar Sin. (Jamila)