logo

HAUSA

Chengdu na shirin gabatar da wani bikin matasa na musamman mai kayatarwa da ban mamaki ga duniya

2023-07-20 16:20:19 CMG Hausa

A ranar Juma'a mai zuwa ne za a bude gasar wasannin motsa jiki ta daliban jami’o’i na kasa da kasa karo na 31, a birnin Chengdu na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin, a lokacin birnin zai gabatar da wani bikin matasa na musamman mai kayatarwa da ban mamaki ga duniya.