logo

HAUSA

Bikin gargajiya na cikon hakora a kasar Indonesiya

2023-07-20 13:31:11 CMG Hausa

Ga yadda aka shirya bikin gargajiya na cikon hakora a tsibirin Bali na kasar Indonesiya. Bikin dai ya kasance wata muhimmiyar alama ta zama baligai a wurin.(Kande Gao)