logo

HAUSA

Bruce Lee da Wasan Kungfu

2023-07-23 09:27:03 CRI

Bruce Lee wata alama ce ta wasan Kungfu da ma al’adun gabashin duniya, a ranar 20 ga watan Yulin bana, ya cika shekaru 50 da rasuwa, amma har yanzu ya kasance tamkar wani tauraron da ke haskaka wa al’ummar duniya irin yadda yake da kwarin gwiwa da niyya da ma kishin kasa.

Yau muna farin ciki samun damar gayyatar malam Souleymane Hima Oumarou daga jamhuriyar Nijer don tattaunawa game da Bruce Lee da ma wasan Kungfu.

A kasance tare da mu, don jin karin haske. (Lubabatu)